1 Kings 17:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iliya ya ɗauki yaron ya sauko da shi daga ɗakin sama zuwa cikin gida. Ya ba da shi ga mahaifiyarsa, ya ce, “Duba, ɗanki yana da rai!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِلْيَاسُ يَطَوْكِ يَرُوانْ يَسَوْكَ ڧَسَا ذُوَا وُرِنْ مَامَرْ، يَثٜىٰ مَتَ «دُوبِے، طَنْكِ يَنَدَ رَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iliya ya ɗauki yaron ya sauko da shi daga soro, ya kai shi cikin gida, ya ba uwar. Ya ce mata, “Ki gani, ɗanki yana da rai.”