1 Kings 17:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana nan sai rafin ya bushe saboda ba a yi ruwan sama a ƙasar ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ أَنْجِمَ سَيْ رَاڢِنْ يَبُوشٜىٰ سَبُواْدَ رَشِنْ ضُوً سَمَ عَڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka jima sai rafin ya ƙafe saboda ba a yin ruwan sama a ƙasar.