1 Kings 17:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Je ka, nan take, zuwa Zarefat na Sidon, ka zauna a can. Na umarci wata gwauruwa a can tă ciyar da kai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«تَاشِ، كَتَڢِے بِرْنِنْ ظَرٜىٰڢَتْ عَيَنْكِنْ سِدُوانْ، كَذَوْنَ أَوُرِنْ؞ نَا عُمَرْثِ وَتَ مَثٜىٰ أَوُرِنْ وَدَّ مِجِنْتَ يَمُتُ تَدِنْغَ بَاكَ عَبِنْثِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Tashi ka tafi Zarefat ta Sidon, ka zauna a can. Ga shi, na umarci wata mace wadda mijinta ya rasu ta ciyar da kai.”