1 Kings 18:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu kana faɗa mini in tafi wurin mai girma in ce, ‘Iliya yana a nan.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، شِينٜىٰ يَنْذُ كَكٜىٰسُواْ إِنْجٜىٰ إِنْڢَطَا وَشُوغَبَنَ ثٜىٰوَ كَنَ أَنَنْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu kuwa ka ce, in tafi in faɗa masa, cewa ga ka a nan?