1 Kings 18:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iliya ya ce, โNa rantse da Ubangiji Maษaukaki, wanda nake bauta wa, tabbatacce zan gabatar da kaina ga Ahab a yau.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุงุณู ููุซูููฐ ยซููุง ุถฺููููููฐ ุฏู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููู
ู ู
ููู ุฑูููุ ููููุฏู ููููููฐ ุจูููุชูุง ู
ูุณูุ ููููููู ุฐููู ููููู ูููููู ุบูุฑูููฐุดู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iliya kuwa ya ce, โNa rantse da ran Ubangiji Mai Runduna, wanda nake tsaye a gabansa, hakika zan nuna kaina gare shi yau.โ