1 Kings 18:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iliya ya ce wa annabawan Baโal, โKu ku fara zaษi bijimi ษaya, ku shirya, da yake kuna da yawa. Ku kira a bisa sunan allahnku, amma kada ku ฦuna wuta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุงุณู ููุซูููฐ ูู ุงูููููุจูุงูููู ุจูุนููู ยซุฏูููููููฐ ูููููููู ุฏููููู ุณููู ฺููขูุงุฑูุ ููุฐูุงูปูุง ูููููููู ุจูุฌูู
ู ููุดูุฑูููุ ูููู ุงููุฏููุนู ุบู ุงููููููโููููุ ุนูู
ููุง ููุฏู ููููููููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ููุชูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Iliya ya ce wa annabawan Ba'al, โKu zaษi bijimi guda, ku shirya shi da farko, gama kuna da yawa, sa'an nan ku yi kira ga sunan Ba'al ษinku, amma fa kada ku kunna wuta. โ