1 Kings 18:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ษauki bijimin da aka ba su suka shirya shi. Saโan nan suka kira bisa sunan Baโal daga safe har tsakar rana. Suna ihu, โYa Baโal, ka amsa mana!โ Amma babu wata amsa, babu wani da ya amsa. Suka yi ta rawa kewaye da bagaden da suka yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุทููููู ุจูุฌูู
ููู ุฏู ุนููู ูููฐููุงู ู
ูุณูุ ุณููู ุดูุฑูููุดูุ ุณููููู ุชูุงููุฏููุนู ุบู ุจูุนููู ุญูุฑู ฺูููุฑู ุฑูุงููุ ุณููููู ุชู ุงููููู ุณููู ุซูููฐูู ยซููุง ุจูุนูููุ ุงููู
ูุณู ู
ููู!ยป ุณููููู ุชูุฑููู ุณููู ููููฐูููู ุจูุบูุฏูููฐููุ ุนูู
ููุง ุจูุงุจู ู
ูุฑูููุ ููู
ู ุจูุงุจู ุงููู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuwa kama bijimin da aka ba su, suka gyara shi suka yi ta kira ga sunan Ba'al tun da safe, har tsakar ranar suna ta cewa, โYa Ba'al, ka amsa mana!โ Amma ba murya, ba kuwa wanda ya amsa. Suka yi ta tsalle a wajen bagaden da suka gina.