1 Kings 18:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka yi ta ihu da ƙarfi suna tsattsaga kansu da takuba da māsu, yadda al’adarsu take, sai da jininsu ya yi ta zuba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَيِ تَكِرَا دَ ڧَرْڢِے، سُنَ كُمَ ڟَڟَّٰغَ جِكُنَنْسُ دَ وُڧَڧٜىٰ بِسَغَ أَلْعَادَرْسُ، جِنِ يَنَ تَظُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta kira da ƙarfi bisa ga al'adarsu, suna kuma tsattsaga jikunansu da wuƙaƙe, jini yana ta zuba.