1 Kings 18:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tsakar rana ta wuce, suka ci gaba da ƙoƙari, suna annabci har lokacin miƙa hadayar yamma ya yi. Amma babu wani da ya tanƙa, babu wani da ya amsa, babu wanda ya kula.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَيِ تَ إِيهُ دَ سُورُوتَيْ دُكَنْ رَانَ حَرْ ذُوَا لُواْكَثِنْ هَدَايَ تَيَمَّ، عَمَّا دُكْدَهَكَ بَابُ مُرْيَ، بَابُ أَمْسَ، بَابُوَنْدَ يَكُلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta sambatu har azahar, lokacin ba da hadaya, amma ba muryar kowa, ba amsa, ba wanda ya kula.