1 Kings 18:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Iliya ya ce wa dukan mutane, “Ku zo nan wurina.” Suka zo wurinsa, ya kuma shirya bagaden Ubangiji, da ya riga ya zama kufai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً إِلْيَاسُ يَثٜىٰ وَدُكَنْ مُتَنٜىٰنْ «كُذُواْ كُسَدَنِے؞» سُكَ مَڟُواْ كُسَدَشِ؞ دَ ڢَرْكُواْ يَشِرْيَ بَغَدٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ عَكَ رُشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Iliya ya ce wa jama'a duka su zo kusa da shi. Jama'a duka kuwa suka zo kusa da shi. Sai ya gyara bagaden Ubangiji wanda aka lalatar.