1 Kings 18:32 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da waษ—annan duwatsun ya gina bagade cikin sunan Ubangiji, ya kuma haฦ™a wuriya kewaye da shi, isashe da zai ci garwa biyu na irin ฦ™wayar gyada.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุฏููˆูˆูŽฺŸูู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽุบูู†ูŽ ุจูŽุบูŽุฏูœู‰ูฐู†ู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุซููƒูู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุญูŽฺงูŽ ุทูŽู†ู’ ู„ูŽู…ู’ุจูŽุชู ู…ูŽูŠู’ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุถููˆูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู„ูุชูŽ ุบููˆุงู’ู…ูŽุดูŽุง ุญูุทู ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุจูŽุบูŽุฏูœู‰ูฐู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa gina bagade da duwatsun da sunan Ubangiji. Ya kuma haฦ™a wuriya kewaye da bagaden, za ta ci kamar misalin garwar ruwa guda.