1 Kings 18:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya shirya itace, ya yayyanka bijimin kucu-kucu, ya shimfiษa shi a itacen. Saโan nan ya ce musu, โKu cika manyan tuluna da ruwa, ku zuba a kan hadayar da kuma a kan itacen.โ Suka zuba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุงุณู ููุดูุฑููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุฏูููุฏููู ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐุ ููููููููููู ุจูุฌูู
ูููุ ุณููู ููุดูู
ฺูขูุทูุง ุนููููู ุงููุชูุงุซูููฐููุ ุณูุนููู ููุนูู
ูุฑูุชู ุนูุซููู ุชููููู ุญูุทู ุฏู ุถููู ุงูู ุธูุจู ุนููููู ููุงู
ููู ุจูุฌูู
ููู ููุฏูุงููุฑูุฏู ููู
ู ุนููููู ุงููุชูุงุซูููฐููุ ุนููู ูููู ุธูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya shirya itacen wuta, ya yanyanka bijimin gunduwa gunduwa, ya shimfiษa shi bisa itacen. Sa'an nan ya ce a cika tuluna huษu da ruwa, a kwarara a kan hadaya ta ฦonawar da kan itacen.