1 Kings 18:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Ku sāke yin haka,” sai suka sāke yin haka. Ya umarta, “Ku yi haka sau na uku,” suka kuma yi haka sau na uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ «أَ سَاكٜىٰ ظُبَاوَ سَوْ بِيُ؞» عَكَ سَاكٜىٰ ظُبَاوَ؞ يَثٜىٰ «عَڧَارَ ظُبَ نَعُكُ؞» عَكَ ظُبَ نَعُكُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma sa a kwarara sau na biyu, suka kwarara sau na biyun. Ya ce kuma a kwarara sau na uku, sai suka kwarara sau na ukun.