1 Kings 18:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka amsa mini, ya Ubangiji, ka amsa mini, saboda waษannan mutane su san cewa kai, ya Ubangiji, kai ne Allah, su kuma san cewa kana sฤke juye zukatansu zuwa gare ka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุจูุฑู ููุงููู
ูุณู ู
ูููุ ููุงููู
ูุณู ู
ููู ุฏููุงูู ู
ูุชูููููฐููููู ุณูุณููู ุซูููฐูู ููุง ููููููููฐูู ุ ููููููููฐ ุงูููููู ุ ุจูุฑู ููููู
ู ุฌูููููุงู ุฏู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุฐูููุง ุบูุฑูููฐููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka amsa mini, ya Ubangiji, ka amsa mini, domin waษannan mutane su sani, kai Ubangiji, kai ne Allah, kai ne kuma ka juyo da zuciyarsu.โ