1 Kings 18:40 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Iliya ya umarce su, ya ce, โKu kama annabawan Baโal, kada ku bar waninsu yฤ tsere!โ Suka kama su, Iliya kuwa ya sa aka gangara da su zuwa Kwarin Kishon, aka yayyanka su a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููุงุณู ููุจูุงุฏู ุนูู
ูุฑููู ููุซูููฐ ยซููููุงู
ู ุงูููููุจูุงูููู ุจูุนูููุ ููุฏู ููุจูุฑู ุทููู ููุบูุฏู!ยป ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ูููููุงู
ูุณูุ ุงููููููุงุณู ูููู ููุฌูุบููุงูุฑูููุซูููฐุณู ุฐูููุง ุฑูุงฺขููู ููุดููุงููุ ุนููู ูููููุดูููฐุณู ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iliya kuma ya ce musu, โKu kama annabawan Ba'al, kada ku bar ko ษaya ya tsere.โ Iliya kuwa ya kai su rafin Kishon, ya karkashe su a can.