1 Kings 18:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce wa bawansa, “Tafi ka dubi wajen teku.” Sai bawan ya haura ya duba. Ya ce, “Ba kome a can.” Sau bakwai Iliya ya ce, “Koma.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ وَمَيْيِ مَسَ حِدِمَ «كَهَوْرَ كَدُوبَ تَوُرِنْ تٜىٰكُ؞» سَيْ يَهَوْرَ يَدُوبَ، يَكُواْمَ يَثٜىٰ «بَنْغَا كُواْمٜىٰبَ؞» سَوْ بَݣَويْ إِلْيَاسُ يَنَاثٜىٰ مَسَ يَجٜىٰ يَدُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce wa baransa, “Ka tafi ka duba wajen teku.” Baran kuwa ya tafi ya duba, ya komo ya ce, “Ban ga kome ba.” Sai ya ce, “Ka yi tafiya kana dubawa, har sau bakwai.”