1 Kings 18:45 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka, sarari ya ฦara duhunta da girgije, iska ta taso, sai ruwan sama kamar da bakin kwarya ya sauko, Ahab kuwa ya hau zuwa Yezireyel.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุทููู ูููุงูููุซู ุณููู ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ู ููุฌูููู ุจฺูงู ุฏู ุบูุฐูุบูุธููู ุฏู ุงููุณูููุ ุนููููู ุถููู ู
ููู ููููุ ุงููููุจู ูููููู ููููฐููููฐูู ุฏููุงูููููุณู ููุบูุฏู ุฐูููุง ููููฐุธูุฑูููฐููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jim kaษan sai sararin sama ya yi baฦi ฦirin da gizagizai da iska, aka yi ruwan sama mai yawan gaske. Ahab kuwa ya hau karusarsa ya tafi Yezreyel.