1 Kings 18:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Obadiya yana tafiya, sai Iliya ya sadu da shi. Obadiya ya gane shi, ya rusuna har ƙasa, ya ce, “Kai ne, shugabana, Iliya?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عُواْبَدِيَ يَنَ عَكَنْ تَڢِيَ سَيْ إِلْيَاسُ يَسَامٜىٰشِ؞ دَ عُواْبَدِيَ يَغَانٜىٰ إِلْيَاسُ نٜىٰ، سَيْ يَرُسُنَ دَ ڢُسْكَرْسَ يَثٜىٰ «يَا شُوغَبَنَ إِلْيَاسُ، كَيْنٜىٰ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Obadiya yake tafiya a hanya suka yi kaciɓis da Iliya, Obadiya kuwa ya rabe da shi, sai ya rusuna ya ce, “Shugabana Iliya, kai ne kuwa?”