1 Kings 18:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Obadiya ya yi tambaya, “Me na yi da ba daidai ba, da kake miƙa bawanka ga Ahab don yă kashe?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُواْبَدِيَ يَثٜىٰ مَسَ «لَيْڢِنْ مٜىٰنَيِدَ كَكٜىٰسُواْ كَسَانِ أَ حَڟَرِنْ مُتُوَ أَ حَنُّنْ سَرْكِے حَكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Obadiya ya ce, “Wane laifi na yi, har da za ka ba da ni a hannun Ahab ya kashe ni?