1 Kings 19:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ahab fa ya faɗa wa Yezebel kome da Iliya ya yi, da yadda ya karkashe dukan annabawan da takobi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے أَهَبْ يَڢَطَا وَمَاتَرْسَ يٜىٰظٜىٰبٜىٰلْ دُكْ أَبِنْدَ إِلْيَاسُ يَيِ، يَدَّ يَكَكَّشٜىٰ أَنَّبَاوَنْ بَعَلْ دَ تَكُواْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ahab kuwa ya faɗa wa Yezebel dukan abin da Iliya ya yi, da yadda ya karkashe annabawan Ba'al duka.