1 Kings 19:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Iliya ya ji ta, ya ja mayafinsa ya rufe fuskarsa, ya fita ya tsaya a bakin kogon. Sai ya ji murya ta ce masa, โMe kake yi a nan, Iliya?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุงููููููุงุณู ููุฌู ู
ูุฑูููุฑูุ ุณููู ููุฑฺูขูููฐ ฺขูุณูููุฑูุณู ุฏู ุฑูุบูุฑูุณู ฺููขูุชู ฺููููู ุนูุจูุงูููู ุดูุบูุฑู ูููุงูุบููุงูู ุฏฺูููููฐููุ ููุชู ู
ูุฑููู ุชูุซูููฐู
ูุณู ยซุงููููููุงุณู ู
ูููฐููููฐููููฐ ููููููฐูู ุงููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Iliya ya ji muryar, sai ya rufe fuskarsa da alkyabbarsa, ya fita, ya tsaya a bakin kogon. Sai ya ji murya ta ce masa, โMe kake yi a nan, Iliya?โ