1 Kings 19:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce masa, “Ka koma ta hanyar da ka zo, ka tafi Hamadan Damaskus. Sa’ad da ka kai can, ka shafe Hazayel yă zama sarki bisa Aram.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ مَسَ «كَكُواْمَ ذُوَا دَاجِنْ دَيَكٜىٰ كُسَدَ دِمَشْڧُ؞ سَعَدَّ كَشِغَ بِرْنِنْ، كَظُبَوَ هَظَيٜىٰلْ مَيْ نَكٜىٰٻٜىٰشِ سَرْكِنْ سُورِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce masa, “Ka juya zuwa jeji kusa da Dimashƙu, idan ka isa can, sai ka zuba wa Hazayel mai, ka keɓe shi, ya sama Sarkin Suriya,