1 Kings 19:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka zan bar mutane dubu bakwai na Isra’ila waɗanda ba su rusuna da gwiwansu wa Ba’al ba, ba su kuma sumbace shi da bakinsu ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ ذَنْبَرْ مُتَنٜىٰ دُبُو بَݣَويْ عَ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ رَيْ، دُكَنْ وَطَنْدَ بَسُ دُرْڧُسَ دَ ڠُوِوُاْيِنْسُ سُكَيِ وَ بَعَلْ سُجَّدَبَ، بَسُ كُمَسَا بَاكِنْسُ سُكَيِ وَغُنْكِنْ سُمْبَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka zan rage mutum dubu bakwai(7,000) na Isra'ila waɗanda ba su rusuna wa Ba'al da gwiwoyinsu ba, ba su kuma sumbace shi da bakinsu ba.”