1 Kings 2:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi sarauta shekaru arba’in a bisa Isra’ila. Wato, shekaru bakwai a Hebron da kuma talatin da uku a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَيِ مُلْكٍ إِسْرَٰٓءِيلَ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ؞ يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرُ بَݣَويْ أَ هٜىٰبْرُوانْ دَ كُمَ شٜىٰكَرُ تَلَاتِنْ دَ عُكُ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi shekara arba'in yana sarautar Isra'ila. Ya yi mulki shekara bakwai a Hebron, sa'an nan ya yi shekara talatin da uku yana mulki a Urushalima.