1 Kings 2:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai ta ce, “Ka sa a ba wa ɗan’uwanka Adoniya, Abishag mutuniyar Shunam tă zama matarsa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَثٜىٰ «تُواْ، كَسَا عَبَا طَنْعُوَنْكَ أَدُواْنِيَ أَبِشَغْ یَرْ غَرِنْ شُنٜىٰمْ تَذَمَ مَاتَرْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta ce, “Bari a ba Adonija, ɗan'uwanka, Abishag daga Shunem, ta zama matarsa.”