1 Kings 2:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Sarki Solomon ya rantse da sunan Ubangiji ya ce, โBari Allah yฤ yi mini hukunci mai tsanani, idan ban sa Adoniya ya biya wannan roฦo da ransa ba!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุณูููููู
ููฐูู ููุฑฺููููููฐ ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซุจูุฑู ุงูููููู ููุทููููู ุฑูููููุ ุนูุฏููู ููููููู ุถููุงฺูงููุงูู ุงููุฏููุงููููู ุจููู ุฌููฐููุงู ู
ูุณู ู
ูุชูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki Sulemanu ya rantse da Ubangiji ya ce, โAllah ya kashe ni nan take idan ban sa Adonija ya biya wannan roฦo da ransa ba.