1 Kings 2:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Solomon ya cire Abiyatar daga aikin firist na Ubangiji, ya cika maganar da Ubangiji ya yi a Shilo game da gidan Eli.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุณูููููู
ููฐูู ูููููุงูุฑู ุงููุจูููุชูุฑู ุฏูุบู ุฐูู
ููู ฺขูุฑูุณูุชู ูู ููููููููฐูู ุ ููููููู ูููู ููุซููู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ูููู ุงูู ุดููููุงู ุบูู
ูููฐุฏู ุบูุฏููู ุนูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Sulemanu ya kori Abiyata daga aikin firist na Ubangiji, ta haka aka cika maganar da Ubangiji ya faษa a kan gidan Eli a Shilo.