1 Kings 2:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da labarin ya kai wurin Yowab, wanda ya haษa kai da Adoniya, ko da yake bai haษa kai da Absalom ba, sai ya gudu zuwa tentin Ubangiji, ya kama ฦahonin bagade ya riฦe.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููุซููู ุฏู ูููุงูููุจู ููุฌู ููุงุจูุฑููููููุ ุณููู ููุบูุฏู ุฐูููุง ุชูููฐููุชููู ููููููููฐูู ููููุงู
ู ฺงููููุงููููู ุจูุบูุฏูููฐูู ููุฑฺูงูููฐุ ุบูู
ูุง ูููุงูููุจู ููุง ููุบููุงููููุงูู ุจูุงูููู ุงููุฏููุงููููู ุนูู
ููุง ุงููุฏูุง ุซููู ุจููููู ุบููุงููููุงูู ุจูุงูููู ุงููุจูุณููููุงู
ู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yowab ya ji labari, gama har shi ya goyi bayan Adonija, ko da yake bai goyi bayan Absalom ba, sai ya gudu zuwa alfarwa ta Ubangiji, ya kama zankayen bagade.