1 Kings 2:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka faɗa wa Sarki Solomon cewa Yowab ya gudu zuwa tentin Ubangiji, yana kuma kusa da bagade. Sai Solomon ya umarci Benahiya ɗan Yehohiyada ya ce, “Je ka kashe shi!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ڢَطَا وَ سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ ثٜىٰوَ يُواْوَبْ يَغُدُ ذُوَا ثِكِنْ تٜىٰنْتِنْ يَهْوٜىٰهْ كُمَ يأَنَانً وَجٜىٰنْ بَغَدٜىٰنْ؞ سَيْ سُلَيْمَٰنُ يَعَيْكِ بٜىٰنَيَ ثٜىٰوَ يَتَڢِے يَكَشٜىٰ يُواْوَبْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka faɗa wa sarki Sulemanu, Yowab ya gudu zuwa alfarwa ta Ubangiji, ga shi, yana wajen bagade, sai Sulemanu ya aiki Benaiya, ɗan Yehoyada, ya je ya kashe shi.