1 Kings 2:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari alhakin jininsu yฤƒ koma a kan Yowab da kuma zuriyarsa har abada. Amma bari salamar Ubangiji tฤƒ kasance a kan Dawuda da zuriyarsa, da gidansa, da kuma mulkinsa, har abada.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฑู ุงู”ูŽู„ู’ุญูŽูƒูู†ู’ ุฌูู†ูู†ู’ุณู ูŠูŽูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูŠููˆุงู’ูˆูŽุจู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ุณูŽ ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุบูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุฏูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽุŒ ุจูŽุฑู ุณูŽู„ูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุชูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka alhakin jininsu zai koma a kan zuriyar Yowab har abada, amma da Dawuda da zuriyarsa, da gidansa, da gadon sarautarsa, albarkar Ubangiji za ta zauna a kansu har abada.โ€