1 Kings 2:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin haka, sai ya tashi ya shimfiɗa wa jakinsa abin zama, ya hau, ya tafi Gat wurin Akish domin neman bayinsa. Shimeyi kuwa ya dawo da su gida daga Gat.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَتَاشِ يَطَوْرَا وَ جَاكِنْسَ أَبِنْ ذَمَ، يَتَڢِے غَتْ وُرِنْ عَكِشْ دُواْمِنْ نٜىٰمَنْ بَايِنْسَ؞ شِمٜىٰيِ يَكُوَ دَاوُاْ دَسُو غِدَا دَغَ غَتْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya tashi, ya yi wa jakinsa shimfiɗa, ya tafi Gat wurin Akish don neman bayinsa. Ya kuwa komo da bayinsa daga Gat.