1 Kings 2:45 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma za a yi wa Sarki Solomon albarka, sarautar Dawuda kuma za tă kasance a tsare a gaban Ubangiji har abada.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا نِے سَرْكِے سُلَيْمَٰنُ ذَنْسَامِ أَلْبَرْكَ، كُمَ كُجٜىٰرَرْ مُلْكٍ دَاوُدَ ذَيْ كَڢُ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ حَرْ أَبَدَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ubangiji zai sa mini albarka, ya kuma tabbatar da gadon sarautar Dawuda har abada.”