1 Kings 2:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYanzu fa, kai kanka ka san abin da Yowab ษan Zeruhiya ya yi mini. Abin da ya yi wa shugabanni biyun nan na mayaฦan Israโila, wato, Abner ษan Ner, da Amasa ษan Yeter. Ya kashe su, ya kuma zub da jininsu a lokacin salama sai ka ce a fage yaฦi, da wannan jini ya yi ษamara a gindinsa, ya kuma sa takalma a ฦafafunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจููู ุฏู ูููููููุ ููุง ุณููู ุงููุจูููุฏู ูููุงูููุจู ุทููู ุธูููฐุฑููููู ูููู ู
ูููุ ููุฏูู ููููุดูููฐ ุดููุบูุจูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุบูุฏูุง ุจูููุ ููุชููุงู ุงููุจูููููฐุฑู ุทููู ููููฐุฑู ุฏู ุงููู
ูุณู ุทููู ููููฐุชูููฐุฑูุ ูููุงูููุจู ููุธูุจูุฑูุฏู ุฌูููููุณู ุงูู ูููุงูููุซููู ุณูููู
ู ููู
ูุฑู ุงูููู ุซููููู ููุงฺงูุ ุดูููุฏูุฑู ุฌููููู ููุงฺงู ูููู ุชููู ุนููููู ุทูู
ูุฑูุฑู ุฏูุชูููููฐ ุงููุบูููุฏูููุณู ุฏู ููู
ู ุชูุงููููู
ููู ุฏูุณูููููฐ ุนฺูงฺูขูุงฺขูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKa kuma san abin da Yowab ษan Zeruya ya yi mini, yadda ya kashe shugabannin sojoji na Isra'ila su biyu, wato Abner ษan Ner, da Amasa ษan Yeter. Ya zubar da jinin yaฦi a lokacin salama. Ya sa jinin yaฦi a kan ษamararsa wadda take gindinsa, da kuma kan takalmansa da yake ฦafafunsa.