1 Kings 2:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi da shi gwargwadon hikimarka, amma kada ka bari yă gangara kabari da furfura cikin salama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيِمَسَ بِسَغَ حِكِمَرْكَ، عَمَّا كَدَ كَبَرْ شِ يَغَنْ‌غَرَ ذُوَا وُرِنْ ذَمَنْ مَتَتُّو أَڟُوڢَرْسَ لَاڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka san abin da za ka yi, kada ka bar shi ya mutu ta hanyar lafiya.