1 Kings 2:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma ka yi alheri ga ’ya’yan Barzillai mutumin Gileyad, ka sa su kasance a cikin waɗanda suke ci a teburinka. Sun goyi bayana sa’ad da nake gudu daga ɗan’uwanka Absalom.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا كَيِ أَلْحٜىٰرِ غَ یَیَ مَظَا نَ بَرْظِلَّيْ مُتُمِنْ غِلٜىٰيَدْ؞ بَرِ سُثِ تَرٜىٰدَ مَاسُثِ عَتٜىٰبُرِنْكَ، غَمَا سُنْيِ مِنِ أَلْحٜىٰرِ لُواْكَثِنْ دَ نَكٜىٰ غُدُ دَغَ طَنْعُوَنْكَ أَبْسَلُوامْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma ka nuna alheri ga 'ya'yan Barzillai daga Gileyad, ka lura da su da kyau, gama sun nuna mini alheri sa'ad da nake gudu daga ɗan'uwanka, Absalom.