1 Kings 2:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu, kada ka ษ—auke shi marar laifi. Kai mutum ne mai hikima; za ka san abin da za ka yi da shi. Ka kawo furfuransa zuwa kabari da jini.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู†ู’ุฐู ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽูƒูŽุงุณูŽ ุญููƒูู†ู’ุชูŽุดูุž ุชูู†ู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูŽูŠู’ ู…ูุชูู…ู’ ู…ูŽูŠู’ ุญููƒูู…ูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุฐูŽุงูƒูŽุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽู…ูŽุงุชูŽ ูƒูŽูŠู ุฏูŽุดูุŒ ูƒูŽูŠู’ ุฏูŽูŠู’ ูƒูŽุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุงู”ูŽู†ู’ูƒูŽุดูœู‰ูฐุดู ุงู”ูŽฺŸููˆฺขูŽุฑู’ุณูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka dole ka hukunta shim, ka dai san abin da za ka yi da shi, lalle ne kuma za ka ga an kashe shi.โ€