1 Kings 20:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ben-Hadad ya aika da wani saฦo wa Ahab, ya ce, โBari alloli su yi da ni yadda suke so, su kuma yi haka da tsanani, in isashen ฦura ta rage a Samariya da za a iya ba wa mutanena a tafin hannu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ููุฑููู ุจูููฐููููุฏูุฏู ู
ููู ุซูููฐูู ยซุจูุฑู ุงููููููุงููู ุณููู ู
ููู ุญูููููุซู ุญูุฑู ู
ูุง ฺขูููููฐุฏู ุญูููุ ุนูุฏููู ุจููู ูููฐููุงู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณููููููู ุฏู ุฐูุงุณู ุฑูุดูููฐ ุณูู
ูุฑููู ุจูุ ุฐูุงุณู ุฑูุดูููฐ ุจูุฑููููู ุญูุฑู ฺงููุฑูุฑู ฺงูุณูุฑู ุฐูุงุชู ููุงุณู ู
ูุณู ุณูุทูุจู ุงูู ุญููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ben-hadad kuwa ya sฤke aikawa wurinsa ya ce, โBari alloli su kashe ni idan ban kai mutane da yawa da za su hallaka Samariya ba.โ