1 Kings 20:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ahab ya ce, โAmma wa zai yi haka?โ Annabin ya amsa, โGa abin da Ubangiji ya ce, โSojoji matasa na shugabannin yankuna za su yi haka.โโโ Ya tambaya, โWa kuma zai fara yaฦin?โ Annabin ya amsa, โKai za ka fara.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุจู ูููู ุชูู
ูุจููู ููุซูููฐ ยซุชูููููููู ููููููฐููููฐุยป ุงูููููุจููู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุงููููุฌู ููููููููฐูู ุ โนุชูููููููู ู
ูุชูุณููู ุฏูุณูููููฐ ฺงูุฑฺูงูุดููู ุดููุบูุจูููููู ููููููููุโบ ยป ุงููููุจู ููุณูุงููููฐ ุชูู
ูุจููู ููุซูููฐ ยซูู ุฐููู ฺขูุงุฑู ููุงฺงูููุยป ุงูููููุจููู ููุงููู
ูุณู ยซููููููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ahab ya ce, โWane ne zai yi jagorar yaฦin?โ Annabin ya ce, โUbangiji ya ce, sojoji matasa, wato na hakiman larduna, za su yi yaฦin.โ Sarki ya ce, โWa zai yi jagorar babbar rundunar?โ Annabin ya ce, โKai ne.โ