1 Kings 20:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka fita da tsakar rana yayinda Ben-Hadad tare da sarakuna 32 masu goyon bayansa suke cikin tentunansu suna sha, suna buguwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ฺูููุฑู ุฑูุงููุ ู
ูุชูุณู ู
ูุงุณู ููุงฺงู ุณููู ฺขูุชู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงู ูููุงูููุซููู ุฏู ุจูููฐููููุฏูุฏู ุฏู ุณูุฑูุงูููู ุชูููุงุชููู ุฏู ุจูููููููู ููุทูููุฏู ุณููู ุญูุทููููู ุฏูุดู ุณูููููฐ ุซููููู ุชูููฐููุชูููุณู ุณููู ุดูุง ุณููู ุจูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka tafi da tsakar rana sa'ad da Ben-hadad yake a buge da sha a sansani, shi da sarakuna talatin da biyu waษanda suka taimake shi.