1 Kings 20:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sojojin nan matasa na shugabannin yankuna suka fara fita. Ben-Hadad kuwa ya riga ya aiki ’yan leƙen asiri, waɗanda suka ce, “Mutane suna zuwa daga Samariya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَتَسَ مَاسُ يَاڧِ نَشُوغَبَنِّنْ يَنْكُنَ سُكَ ڢَارَ ڢِتَ ذُوَا يَاڧِ؞ بٜىٰنْهَدَدْ يَا رِغَا يَا عَيْكَ دَ یَنْ لٜىٰڧٜىٰنْ أَسِيرِ سُكَ دَاوُاْ سُكَثٜىٰ مَسَ «غَا سُواْجُواْجِ سُنَ ڢِتُواْوَ دَغَ سَمَرِيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Samarin ne suka fara fita. Sai Ben-hadad ya aiki mutane, suka faɗa masa cewa, “Mutane suna zuwa daga Samariya.”