1 Kings 20:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sojojin nan matasa na shugabannin yankuna suka taka suka fita daga birnin da mayaƙa a bayansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَتَسَ مَاسُ يَاڧِ نَشُوغَبَنِّنْ يَنْكُنَ سُنْ رِغَا سُنْ ڢِتَ دَغَ بِرْنِنْ، سَوْرَنْ سُواْجُواْجِنْ أَهَبْ سُنَ بِيٜىٰ عَبَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan kuwa suka fita daga birnin, wato sojoji matasa, rundunar Isra'ilawa kuma tana biye da su,