1 Kings 20:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aika da ’yan aika zuwa cikin birnin wurin Ahab sarkin Isra’ila yana cewa, “Ga abin da Ben-Hadad ya ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بٜىٰنْهَدَدْ يَعَيْكَ دَ سَڧُواْ ذُوَا وُرِنْ سَرْكِے أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ ثٜىٰوَ «إِنْجِ بٜىٰنْهَدَدْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya aika da jakadu zuwa cikin birni wurin sarki Ahab na Isra'ila, ya ce masa, “In ji Ben-hadad,