1 Kings 20:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki Isra’ila ya bi, ya kuma sha ƙarfin dawakan da keken yaƙin, ya kashe Arameyawa da yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَڢِتَ تَرٜىٰدَ سُواْجُواْجِنْسَ سُكَ ڨُوثٜىٰ دَوَكِنْ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِنْ؞ أَنْثِ سُرِيَاوَا دَ يَاڧِ، عَكَ كُوَ كَكَّشٜىٰسُ دَيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Isra'ila ya fita, ya ƙwace dawakai da karusai, ya kashe Suriyawa da yawa.