1 Kings 20:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole kuma ka tā da waɗansu mayaƙa kamar waɗanda ka rasa, doki don doki, keken yaƙi kuma don keken yaƙi, saboda mu iya yaƙe Isra’ila a fili. Ta haka tabbatacce za mu fi ƙarfinsu.” Sai ya yarda da su, ya kuma yi haka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَسَاكٜىٰ تَتَّارَ سُواْجُواْجِ دَ دَوَكِ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ دَيْدَيْ يَوَنْ وَطَنْدَ دَا كَرَسَ عَيَاڧِ؞ سَعَنً ذَامُ يَاڧٜىٰسُ أَوُرِنْ دَيَكٜىٰ ڢِيلِ، لَلَّيْ ذَامُثِ نَصَرَا عَكَنْسُ؞» بٜىٰنْهَدَدْ كُوَ يَيَرْدَ دَ شَوَرَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ka tara sojoji kamar yawan waɗanda ka rasa, ka kuma tara dawakai a maimakon na dā, da karusai a maimakon karusai na dā. Mu kuwa za mu yi yaƙi da su a kwari. Ba shakka za mu ci su.” Sarki Ben-hadad ya ji maganarsu, ya kuwa yi haka nan.