1 Kings 20:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ma abin da fadawan suke so su ji ke nan, sai suka yi sauri, suka karɓi maganar a bakinsa, suka ce, “I, ɗan’uwanka, Ben-hadad!” Sarki ya ce, “Ku je ku kawo shi.” Da Ben-Hadad ya fita, sai Ahab ya sa aka kawo shi cikin keken yaƙinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا مَا أَبِنْدَ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِنْ بٜىٰنْهَدَدْ سُكٜىٰ نٜىٰمَ سُجِ كٜىٰنَنْ؞ نَنْ دَنَنْ سُكَ كَرْٻِ مَغَنَرْ عَبَاكِنْ أَهَبْ سُكَثٜىٰ «عِ، طَنْعُوَنْكَ بٜىٰنْهَدَدْ؞» سَرْكِے أَهَبْ يَثٜىٰ مُسُ «كُجٜىٰ كُكَٰوُاْشِ؞» دَ بٜىٰنْهَدَدْ يَ إِسُواْ أَهَبْ يَسَا شِ يَهَوْ كٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِ تَرٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ma abin da fādawan suke so su ji ke nan, sai suka yi sauri, suka karɓi maganar a bakinsa, suka ce, “I, ɗan'uwanka, Ben-hadad.” Sarki Ahab ya ce musu, “Ku je ku kawo shi.” Ben-hadad kuwa ya zo wurinsa. Ahab ya sa ya shiga tare da shi cikin karusarsa.