1 Kings 20:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai annabin ya ce, โDomin ba ka yi biyayya da Ubangiji ba, da zarar ka bar ni zaki zai kashe ka.โ Daga baya mutumin ya tafi, zaki ya same shi, ya kuma kashe shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุทููู ููุซูููฐ ยซุชูููุฏูููููููฐ ููุงฺงู ูููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุฏูุธูุฑูุฑู ููุจูุฑูููุ ุฐูุงูู ุฐููู ุบูู
ู ุฏููููู ููููุดูููฐููุยป ุฏู ููุจูุฑู ุงูููููุจูููุ ุณููู ุฐูุงูู ููุบูู
ู ุฏูุดู ููููุดูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai annabin ya ce wa wannan aboki, โDa yake ba ka yi biyayya da muryar Ubangiji ba, da tashinka daga wurina, zaki zai kashe ka.โ Da ya tashi daga wurinsa, sai zaki ya gamu da shi, ya kashe shi.