1 Kings 20:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Annabin ya sami wani mutum ya ce, “Ka buge ni, ina roƙonka.” Sai mutumin ya buge shi, ya ji masa ciwo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ أَنَّبِے يَسَاكٜىٰ غَمُوَ دَ وَنِ يَثٜىٰ «إِنَ ضُواْڧُوانْكَ كَبُغٜىٰنِ؞» سَيْ وَنَّنْ مُتُمِنْ يَبُغٜىٰ شِ حَرْ يَيِ مَسَ رَوْنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Annabin kuma ya tarar da wani mutum, ya ce masa, “Ina roƙonka ka buge ni.” Mutumin kuwa ya buge shi da ƙarfi ya rotsa shi.