1 Kings 20:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan annabin ya tafi ya tsaya a bakin hanya yana jiran sarki. Ya ɓad da kamanni da ƙyalle a kansa. Ƙyallen ya sauka zuwa bisa idanunsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَنَّبِنَّنْ يَطَوْرٜىٰ ڢُسْكَرْسَ دَ ڟُمَّ دُواْمِنْ كَدَ أَغَانٜىٰ شِ؞ يَتَڢِے يَڟَيَ أَ حَنْيَ يَنَ جِضَانْ وُثٜىٰوَرْ سَرْكِے أَ حَنْيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai annabin ya ɓad da kama, ya ɗaure fuskarsa da ƙyalle, ya tafi, ya jira sarki a hanya.