1 Kings 20:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Isra’ila ya amsa, ya ce, “Kamar dai yadda ka faɗa, ranka yă daɗe, sarki. Ni da dukan abin da nake da shi, naka ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «رَنْكَيَدَطٜىٰ، سَرْكِے! كَمَرْ يَدَّ كَڢَطَا، نَيَرْدَ، نِے دَ دُكْ أَبِنْدَ نَكٜىٰ دَشِ مُنْ ذَمَ نَاكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ahab Sarkin Isra'ila kuwa ya amsa, ya ce, “Ya maigirma sarki, kamar yadda ka faɗa, ni naka ne da dukan abin da nake da shi.”