1 Kings 20:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai annabin ya cire ƙyallen da sauri daga kansa, da ya rufe idanunsa, sarkin Isra’ila kuwa ya gane shi a matsayi ɗaya daga cikin annabawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَنَّبِنْ يَيَاغَ ڟُمَّنْدَ يَطَوْرٜىٰ ڢُسْكَرْسَ دَشِ، سَيْ نَنْ دَنَنْ سَرْكِے يَغَانٜىٰ شِے طَيَنٜىٰ دَغَ ثِكِنْ یَنْ أَنَّبَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Annabin ya yi saurim, ya kware ƙyallen a fuskarsa, sa'an nan sarki ya gane, ashe, ɗaya daga cikin annabawa ne.